Muhawara Hausa
 



TOHFAH! YANZU AN 'KYALE GENERAL BURATAI AN DAWO KAN 'YAN SALAFIYYAH!
 
Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai TOHFAH! YANZU AN 'KYALE GENERAL BURATAI AN DAWO KAN 'YAN SALAFIYYAH!

HABA 'YAN SHI'A, WAI ME YASA KUKE MANA 'KARYA NE? A SHEKARUN BAYA KUNJE KUNYI HAYANIYA DA FADAWAN SARKIN ZAZZAU SAI KUKA ZUQE KUKA CE 'YAN SALAFIYYAH NE. YANZU KUMA FA'DANKU DA KUKA YI DA 'YAN'DARIKA KUN ZU'KE KUNCE DA 'YAN SALAFIYYAH NE KUKA YI. SABODA HAKA KU SAURARI MARTANIN DARUUL HADEETHIS SALAFIYYAH A JARIDAR DAILY TRUST DAZA TA FITO RANAR JIBI RANAR TALATA.

Mu Ahlussunnah yan Salafiyyah aikin mu shine karantar da Qur'ani da hadisan manzon Allah (SAW) a bisa fahimtar magabata na 'kwarai. Bamu da wani aiki inba wannan ba.

Bama ta'addanci sai daima mune ake yima ta'addanci kamar yadda aka kashe mana Malaminmu Ash-Sheikh Muhammad Auwal Adam Albaniy Zaria.

Don haka 'yan shi'a 'karya da sharri kuka yi mana kamar yadda kuka saba. Rahotan da kuka fitar A jaridar the Nation ta yau na cewa wai 'yan Salafiyyah ne suka kashe muku mutane har guda hudu a rikicinku da 'yan 'darika a Gabari wannan 'karya ne kuma jahilai irinku ne ka'dai zasu amince dashi.

Don haka mun barranta daga wannan 'kazafin naku kuma muna muku addu'ar shiriya idan ku masu shiryuwa ne. Idan ku ba masu shiryuwa bane toh muna rokon Allah da ya kare dukkannin musulman duniya daga sharrinku.

 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 03:49:48 PST Da MediaHausaTeam



Comments 💬 التعليقات
 

For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا


Matsalar Magana

Matsakaicin Maki: 0
Kurioi: 0

Don Allah a Ɗauki Na Biyu Ka Zabi Wannan Labarin:

Madalla
Mai kyau sosai
Mai kyau
Na yau da kullum
Bad


Zabuka


 Mawallafin Aboki Mawallafin Aboki





Ya Danganta Kanun Labarai

Labari, Da Kayayyakin Aiki Kanun Labarai



"TOHFAH! YANZU AN 'KYALE GENERAL BURATAI AN DAWO KAN 'YAN SALAFIYYAH!" | Shiga/ Ƙirƙiri Asusu | 0 Lafiyata


Malakacin Bayanan na Mai aikawa. Ba Mu Da Alhaki Don Abubuwan da Suke ciki. A halin yanzu, Muna gayyatar masu karatu su ba da rahoton duk wani abu na cin zarafi, rashin dacewa da / ko abun ciki na Islama



Babu Sharhi Ta da Aka Bada izini Don Marasa Suna, Da fatan za a Yi rijista
 

Muhawara Hausa
Asusu Gare Ku
Babban Shafi  | Labarun Hausa  | Muhawara Hausa  | Ƙungiyar Hausa  | Saƙonninku Na Sirri  | Samiya Goma  | Batutuwa  | Takardun Labari  | Cagiya  | Yakan Yi Bitar  | Bincike  | Mujallan  | Ma\'ajiyar Takardu  | Shafin Yanar Gizo  | Saukewa  | Shawarce Mu


Ẹsin Islam الدين الإسلامي Religion of Islam Addinin Musulunci Agama Islam Religión del Islam 伊斯兰教 Dini ya Kiislamu Религия Ислам Religião do Islã イスラム教 Esin Islam 이슬람의 종교 Portal African Muslim Website - Arabic English African Islamic Website For World News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Articles, Radio, Audio, Video, Quran, Hadith, TV Channels, Fatwas, Muslim News, Newspapers, Magazines Headlines, Forums, College, Schools, Universities, Mosques, Quranic, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Ramadan, Vidoes, Books, Fasting, PDFs On EsinIslam.Com And IslamAfrica.Com