www.esinislam.com
 
     
Search Results for: Hausa Media
:: Esinislam Hausa Mediya Da Labari, Dandali Forums, Shafi ...

A kuma san cewa yana daga cikin aqidar Ahlus Sunnah wal Jama'ah nuna kauna da soyayya ga dukkan sahabban manzon Allah mai tsira da amincin Allah; saboda su ne suka fi kowa cikar imani da ihsani, suka fi kowa yawan da'ah da jihadi, Allah kuma Ya zabe su da abokantakar annabinSa mai tsira da amincin Allah, babu kuma wani da zai zo daga bayansu da darajarsa za ta kai tasu.

:: Esinislam Hausa Mediya Da Labari, Dandali Forums, Shafi ...

Dr. Ibrahim Jalo Jalingo HUKUNCIN MASU CIKI KO MASU SHAYARWA IDAN SUKA KASA YIN AZUMIN RAMADAN 1. Farko dai: Maluman Musulunci sun yi Ittifaqi a kan cewa mace mai ciki da wacce take shayarwa idan suka ji tsoron cutuwar kansu, ko cutuwar kansu tare da cutuwar 'yan'yansu, to, suna da daman su bar yin azumin Ramadan, sannan daga baya su biya, babu kuma wata ciyarwa a kansu bayan biyan.

- Salatil Fatihi A Ma’aunin Musulunci (2) :: Esinislam Hausa ...

“Salatil Fatihi wani lamari ne na Allah, babu mashigar hankula a cikinsa, da za a kaddara cewa, a samu wata al’umma dubu dari, a kowacce al’umma akwai kabila dubu dari, a kowacce kabila da mutum dubu dari, kuma kowanne daga cikinsu ya rayu shekara dubu dari, yana yin salati dubu ga Annabi (S.A.W), ba tare da ya yi salatil fatihi ba, sannan a tara ladan wannan al’umma gaba dayanta, a ...

:: Esinislam Hausa Mediya Da Labari, Dandali Forums, Shafi ...

Jawabin da Malam Dahiru Bauchi ya yi a shirin safe na BBC hausa a yau 21/5/2015, hakika ya fadi daidai cikin wani sashi nasa, ya kuma kasa fadin daidai cikin wani sashi nasa.Ya fadi daidai a inda ya kafirta 'yan Tijjaniyyar nan da suka yi bukin maulidin Sheik Ibrahim Inyas a garin Kano, sannan a wajen wannan buki nasa wasunsu suka yi ta furta ...

:: Esinislam Hausa Mediya Da Labari, Dandali Forums, Shafi ...

Kan haka ne LEADERSHIP HAUSA ta nemi karin bayani dangane da gagarumin taron, inda shugaban ya bayyana manufofi da irin manyan baki da malaman da za su halarta. Ga hirar… Da farko za mu so mu ji makasudin shirya wannan taronku na gobe Asabar a Legas

:: Esinislam Hausa Mediya Da Labari, Dandali Forums, Shafi ...

Faithful Community Arena Where People Manifest Their Faith In Order To Protect Their Tenets, Values And People In Defense Of Belief And Its Teachings

:: Esinislam Hausa Mediya Da Labari, Dandali Forums, Shafi ...

By Dr. Ibrahim Jalo HUKUNCIN CIN YANKAN AHLUL KITABI CIKIN WANNAN ZAMANI NAMU kullum Ahlus Sunnah wal Jama'ah a duk inda suke suna gina addinsu ne a kan abin da ya tabbata daga Alkur'ani Mai girma da kuma ingantattun hadithan Annabi mai tsira da amincin Allah masu daraja.

- Hakuri Da Matsayinsa A Musulunci (2) :: Esinislam Hausa ...

Daga Sheikh Aliyu bn Abdurrahman Alhuzaifi, Masallacin Annabi, Madina Hakuri Da Matsayinsa A Musulunci (2) Sannan Ya yi umarni bisa abubuwan da suka shafi umarni da alheri da hana abin ki, saboda abin da ke cikin hakan na wahalhalu, kuma saboda mutane suna ganin mai umarni da alheri da hana abin ki, yana shiga tsakaninsu da son zukatansu da ababen amfaninisu, alhali amfani da maslaha suna ...

- Bayyanar mata masu neman mata a kasar Hausa :: Esinislam ...

A Rubuce Da Rabiu Yusuf Yawale Babu Bahaushe mai mutunci da zai yi maraba da wannan mummunar dabi’ar ta madigo da ta bulla a kasar Hausa, ta Arewacin Najeriya, wadda mafi rinjayen al’ummar da ke zaune a cikinta Musulmi ne da addininmu ke Allah wadai da tir da madigo ko lesbialism kamar yadda ’yan boko ke kiranta.

- Tarihin Hausawa (3): Tasirin Addinin Gargajiya, Hanyoyin ...

Galibin adon namiji a Hausa ba ya wuce riga gari da wando musamman tsala, da takalmi fade ko kafa-cik, da hula kube, ko dankwara, ko dara. In kuma saraki ne ko malami ko dattijo, yakan sa rawani. Adon mata kuwa, zane ne da gyauton yafawa, wato gyale da kallabi da taguwa da ’yan kunne da duwatsen wuya wato tsakiya.

Next Matches
 
 

www.esinislam.com