Muhawara Hausa
 



SIFIYANU BAWA GWANDU, HUDUBAR JUMUA'A DAGA MASALLACIN
 
Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen SIFIYANU BAWA GWANDU, HUDUBAR JUMUA'A DAGA MASALLACIN

Sifiyanu Bawa Gwandu Hudubar jumua'a ta yau Daga Masallacin JIBWIS dake Gwandu L/G kebbi state.

Tare Da: imam Muhammad yabani Gwandu jihar kebbi.

(1)Imam Muhammad yabani Yafara hudubar sa ne yayi magana akan yadda sahabbai suke Son Annabi da kuma kaunar annabi kuma yayi magana akan yan shi'a masu zagin sahabbai 

(2)imam yayi bayani akan mauduin hadin kai a musulunci yayi kwakwaran bayani akan cewa kowace Al,umma tana samon cigaba ne ta hanyar hadin kai bata hassada da kiyayya da juna ba kuma yakara kira ga masu mulki suyi tafiya a bai daya domin susamu cigaba da nasarori akan al,umma baki daya


 (3)imam daga karshe yajanyo Al,umma cewa musani wannan duniya ba gidan zama bace Mu mayarda hankalinmu wajen ibada da taimakawa iyayenmu musani cewa duniyar nan zamu barta komai Daren dadewa, Allah yayi muna jagora Allah ya taimake musulunci da musulmi yakaskantarda kafirci ga kafirai imam yarufe yana cewa, Lallai Allah da malaikunsa suna yin salati ga Annanbi yaku wadanda sukayi imani kuyi salati a garesa wasallimu taslima Sifiyanu Bawa Gwandu Jibwis Nigeria social media Gwandu L/G kebbi state chapter

 Posted By Aka Sanya A Sunday, February 26 @ 04:09:56 PST Da MediaHausaTeam



Comments 💬 التعليقات
 

For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا

Hanyoyin da ke da alaƙa

· Ƙari Game da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen
· Labarai By MediaHausaTeam


Mafi Karanta Labari Game da Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen:
Sako daga marigayi Umaru Musa `Yar`aduwa


Matsalar Magana

Matsakaicin Maki: 0
Kurioi: 0

Don Allah a Ɗauki Na Biyu Ka Zabi Wannan Labarin:

Madalla
Mai kyau sosai
Mai kyau
Na yau da kullum
Bad


Zabuka


 Mawallafin Aboki Mawallafin Aboki





Ya Danganta Kanun Labarai

Kacici-ka-cicin Addini, Hukunce-hukuncen



"SIFIYANU BAWA GWANDU, HUDUBAR JUMUA'A DAGA MASALLACIN" | Shiga/ Ƙirƙiri Asusu | 0 Lafiyata


Malakacin Bayanan na Mai aikawa. Ba Mu Da Alhaki Don Abubuwan da Suke ciki. A halin yanzu, Muna gayyatar masu karatu su ba da rahoton duk wani abu na cin zarafi, rashin dacewa da / ko abun ciki na Islama



Babu Sharhi Ta da Aka Bada izini Don Marasa Suna, Da fatan za a Yi rijista
 

Muhawara Hausa
Asusu Gare Ku
Babban Shafi  | Labarun Hausa  | Muhawara Hausa  | Ƙungiyar Hausa  | Saƙonninku Na Sirri  | Samiya Goma  | Batutuwa  | Takardun Labari  | Cagiya  | Yakan Yi Bitar  | Bincike  | Mujallan  | Ma\'ajiyar Takardu  | Shafin Yanar Gizo  | Saukewa  | Shawarce Mu


Ẹsin Islam الدين الإسلامي Religion of Islam Addinin Musulunci Agama Islam Religión del Islam 伊斯兰教 Dini ya Kiislamu Религия Ислам Religião do Islã イスラム教 Esin Islam 이슬람의 종교 Portal African Muslim Website - Arabic English African Islamic Website For World News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Articles, Radio, Audio, Video, Quran, Hadith, TV Channels, Fatwas, Muslim News, Newspapers, Magazines Headlines, Forums, College, Schools, Universities, Mosques, Quranic, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Ramadan, Vidoes, Books, Fasting, PDFs On EsinIslam.Com And IslamAfrica.Com