Muhawara Hausa
 



08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????
 
Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar Muawiyya bn Abi Sufyan

08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????

KASHI NA BIYAR.

الحمد لله رب العالمين. و الصلاة والسلام على سيد محمد وعلى آله و أصحبه اجمعين.

ACIGA BA DA KAWO DALILAI NA ALQUR,ANI DA KUMA HADISAN MA,AIKI DA MAGANGANU NA MAGABATA NA QWARAI AKAN KASANTUWAR ZAMANTOWAR SAYYIDINA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE YAU ZAMU DORA A INDA MUKA TSAYA.

ALALHAQIQA HADISI YAGWADAMANA FALALA MAI GIRMA GAWANDA YAYI YAQI DAN DAUKAKA KALMAR ALLAH HAR MA,AIKI YAKE YIMASA BUSHARA DA CEWA

وعن ابي عبس عبدالرحمن بن جبر قال.قال رسول الله ما اغبرت قدما عبد في سبيل الله فتمسه النار.

TO LALAI MA,AIKIN ALLAH YANA CEWA QAFAR BAWA BAZASUYI QURABA AKAN TAFARKIN ALLAH KUMA WUTA TA SHAFESHI.

ALLAHU AKHBAR, TO INDAI KUWA HAKANE TO S.MU,AWUYA KO QANSHIN WUTA MA BAZAI JIBA DOMIN SHI NE WANDA YAHADA RUNDUNA TA YAQI DOMIN AJE AKAI SAQON ALLAH HARGARIN مدينة قيصر. KUMA MA,AIKI DAMAN YAFADA WADANDA ZASUYI WANGA AIKI TO مغفورلهم ANGAFARTA MUSU KO MA CIKIN فتح الباري /٦/١٢٠
KASHA QARIN BAYANI KO البداية والنهاية ٥/٦٢٩،٦٣٠

TO KAGA KENAN MA'AIKI YABASHI SHAIDA TA CEWAR YAFI QARFIN WUTA TA SHAFESHI. Bani na fada ba ANNABI NE YA DADA



TO KAGA KENAN TSINEMASA KO ZAGIN SA KO KAFIRTA SHI KUSKURE NE MAI GIRMA. KO MAI WANI ZAIFADA MA AKAN SA TO KADAI JI MAGANAR MA,AIKI AKAN SA.

KAI DAN UWA HARMA FA MAHAIFINSA YASHIGA CIKI WUTA BAZATA SHAFESHI BA DAN SHIMA YAJE YAQI ALOKACIN MA,AIKI HAR,AKAYI MASA RAUNI AKAN DAUKAKA KALMAR ALLAH . WATO S.ABOU~SUFIYYAN DOMIN MALAN NASURU KABARA YABADA LABARIN WANNAN QADIYYA CIKIN ألفية السيرة .ص.. ٧١
YAKECEWA

وفقئت عين أبي سفيانا ~صخر بن حرب ولقد أتانا ~ ان فقئت اخراه باليرموك ~ سعدك يا نفس إذا رضوك ~ في جنة تسوى له عينان….

M.NASURU KABARA YA YANACEWA HAQIQA IDANUN S.ABOU SUFIYAN ANCIRETA NE AYAQIN DA,IFA DAYAN NABIYUN A YARMUKA AKA CIRE SHI YAKE CEWA JINDADIN KI YAKE RAI TA <ABOU SUFIYAN MAHAIFIN SAYYIDUNA MU,AWUYA LOKACIN DA ZA,ADAWO MUKI DA SU ABIKIN ALJANNA.

TO KAGA KENAN MALAN YA DUBA NUSUS NA NASSI INGANTATTU SHI YASA YAYI WANGA IRIN FURUCI.

KUMA ASHAFI NA 113 YAKE CEWA WANNAN SHINE MAZAHABIN SHEHU ABDULQADIR JILANI KAGA KENAN SABAWA WADANNAN DALILI SABAWA ALLAH NE DA KUMA MA'AIKI, KAGA KENAN DAN UWA YIN SHIRU AKAN ABINDA YA FARU AJUNAN SU SHINE TSIRA A DUNIYA DA KUMA LAHIRA.

 Posted By Aka Sanya A Sunday, September 01 @ 02:09:22 PDT Da MediaHausaTeam



Comments 💬 التعليقات
 

For Your Membership Comments And Registered Debates Please, See Below Or Register Here :-: للحصول على تعليقات عضويتك و مناقشات الأعضاء انظر من فضلك أدناه أو سجّل هنا

Hanyoyin da ke da alaƙa

· Ƙari Game da Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar
· Labarai By MediaHausaTeam


Mafi Karanta Labari Game da Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar:
Ko Kasan Daga Ina Aka Gano Maukibi?


Matsalar Magana

Matsakaicin Maki: 0
Kurioi: 0

Don Allah a Ɗauki Na Biyu Ka Zabi Wannan Labarin:

Madalla
Mai kyau sosai
Mai kyau
Na yau da kullum
Bad


Zabuka


 Mawallafin Aboki Mawallafin Aboki





Ya Danganta Kanun Labarai

Yankamancin, Mara Labari Da Miskilar



"08 SHIN KASANCEWA SAYYIDUNA MU'AWUYA DAN ALJANNA NE ????" | Shiga/ Ƙirƙiri Asusu | 0 Lafiyata


Malakacin Bayanan na Mai aikawa. Ba Mu Da Alhaki Don Abubuwan da Suke ciki. A halin yanzu, Muna gayyatar masu karatu su ba da rahoton duk wani abu na cin zarafi, rashin dacewa da / ko abun ciki na Islama



Babu Sharhi Ta da Aka Bada izini Don Marasa Suna, Da fatan za a Yi rijista
 

Muhawara Hausa
Asusu Gare Ku
Babban Shafi  | Labarun Hausa  | Muhawara Hausa  | Ƙungiyar Hausa  | Saƙonninku Na Sirri  | Samiya Goma  | Batutuwa  | Takardun Labari  | Cagiya  | Yakan Yi Bitar  | Bincike  | Mujallan  | Ma\'ajiyar Takardu  | Shafin Yanar Gizo  | Saukewa  | Shawarce Mu


Ẹsin Islam الدين الإسلامي Religion of Islam Addinin Musulunci Agama Islam Religión del Islam 伊斯兰教 Dini ya Kiislamu Религия Ислам Religião do Islã イスラム教 Esin Islam 이슬람의 종교 Portal African Muslim Website - Arabic English African Islamic Website For World News, Fatwas, Audios, Videos, Muslim News, Articles, Radio, Audio, Video, Quran, Hadith, TV Channels, Fatwas, Muslim News, Newspapers, Magazines Headlines, Forums, College, Schools, Universities, Mosques, Quranic, Sunnah, Fiqh, Prayers, Salat, Ramadan, Vidoes, Books, Fasting, PDFs On EsinIslam.Com And IslamAfrica.Com