Prev  

84. Surah Al-Inshiqq سورة الإنشقاق

  Next  
Ayah  84:1  الأية
    +/- -/+  
بِسْم ِ اللهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ

Ayah  84:2  الأية
    +/- -/+  
وَأَذِنَتْ لِرَبِّهَا وَحُقَّتْ
Hausa
 
Ta saurari Ubangijinta, kuma aka wajabta mata yin saurron,


Ayah  84:4  الأية
    +/- -/+  
وَأَلْقَتْ مَا فِيهَا وَتَخَلَّتْ
Hausa
 
Kuma ta jẽfar da abin da yake a cikinta, t wfinta daga kme.

Ayah  84:5  الأية
    +/- -/+  
وَأَذِنَتْ لِرَبِّهَا وَحُقَّتْ
Hausa
 
Kuma ta saurri Ubangijinta, aka wajabta mata yin saurren,

Ayah  84:6  الأية
    +/- -/+  
يَا أَيُّهَا الْإِنسَانُ إِنَّكَ كَادِحٌ إِلَىٰ رَبِّكَ كَدْحًا فَمُلَاقِيهِ
Hausa
 
Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne.

Ayah  84:7  الأية
    +/- -/+  
فَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ بِيَمِينِهِ
Hausa
 
To, amma wanda aka bai wa littfinsa da damansa.

Ayah  84:8  الأية
    +/- -/+  
فَسَوْفَ يُحَاسَبُ حِسَابًا يَسِيرًا
Hausa
 
To, za a yi masa hisbi, hisbi mai sauƙi.

Ayah  84:9  الأية
    +/- -/+  
وَيَنقَلِبُ إِلَىٰ أَهْلِهِ مَسْرُورًا
Hausa
 
Kuma ya jũya zuwa ga iylinsa (a cikin Aljanna), yan mai raha.

Ayah  84:10  الأية
    +/- -/+  
وَأَمَّا مَنْ أُوتِيَ كِتَابَهُ وَرَاءَ ظَهْرِهِ
Hausa
 
Kuma amma wanda aka bai wa littfinsa, daga wajen byansa.Ayah  84:13  الأية
    +/- -/+  
إِنَّهُ كَانَ فِي أَهْلِهِ مَسْرُورًا
Hausa
 
Lal1e ne shi, y kasance (a dũniya) cikin iylinsa yan mai raha.

Ayah  84:14  الأية
    +/- -/+  

Ayah  84:15  الأية
    +/- -/+  
بَلَىٰ إِنَّ رَبَّهُ كَانَ بِهِ بَصِيرًا
Hausa
 
Na'am! Lalle ne, Ubangijinsa Ya kasance Mai gani gare shi.

Ayah  84:16  الأية
    +/- -/+  Ayah  84:19  الأية
    +/- -/+  

Ayah  84:20  الأية
    +/- -/+  

Ayah  84:21  الأية
    +/- -/+  
وَإِذَا قُرِئَ عَلَيْهِمُ الْقُرْآنُ لَا يَسْجُدُونَ ۩
Hausa
 
Kuma idan an karanta Alkur'ni a kansu, b su yin tawli'u?

Ayah  84:22  الأية
    +/- -/+  
بَلِ الَّذِينَ كَفَرُوا يُكَذِّبُونَ
Hausa
 
Ba haka ba! waɗanda suka kfirta, sai ƙaryatwa suke yi.

Ayah  84:23  الأية
    +/- -/+  
وَاللهُ أَعْلَمُ بِمَا يُوعُونَ
Hausa
 
Alhli Allah Shĩ ne Mafi sani ga abin a suke trwa.

Ayah  84:24  الأية
    +/- -/+  
فَبَشِّرْهُم بِعَذَابٍ أَلِيمٍ
Hausa
 
Saboda haka, ka yi musu bushra da azba mai raɗaɗi.

Ayah  84:25  الأية
    +/- -/+  
إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ لَهُمْ أَجْرٌ غَيْرُ مَمْنُونٍ
Hausa
 
Fce waɗanda suka yi ĩmni, suka aikata ayyukan ƙwarai, sun da wani sakamako wanda b ya yankẽwa.

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us