Prev  

86. Surah At-Triq سورة الطارق

  Next  
Ayah  86:1  الأية
    +/- -/+  
بِسْم ِ اللهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ

Ayah  86:2  الأية
    +/- -/+  
وَمَا أَدْرَاكَ مَا الطَّارِقُ
Hausa
 
To, mẽ y sanar da kai abin da ake cẽwa mai aukwa da dare?


Ayah  86:4  الأية
    +/- -/+  
إِن كُلُّ نَفْسٍ لَّمَّا عَلَيْهَا حَافِظٌ
Hausa
 
Bbu wani rai fce a kansa akwai wani mai tsaro.

Ayah  86:5  الأية
    +/- -/+  
فَلْيَنظُرِ الْإِنسَانُ مِمَّ خُلِقَ
Hausa
 
To, mutum ya dũba, daga mẽ aka halitt shi?

Ayah  86:6  الأية
    +/- -/+  

Ayah  86:7  الأية
    +/- -/+  
يَخْرُجُ مِن بَيْنِ الصُّلْبِ وَالتَّرَائِبِ
Hausa
 
Yan fita daga tsakanin tsatso da karankarman ƙirji.

Ayah  86:8  الأية
    +/- -/+  
إِنَّهُ عَلَىٰ رَجْعِهِ لَقَادِرٌ
Hausa
 
Lalle ne Shi (Allah), ga mayar da shi (mutum), tabbas Mai iywa ne.


Ayah  86:10  الأية
    +/- -/+  
فَمَا لَهُ مِن قُوَّةٍ وَلَا نَاصِرٍ
Hausa
 
Saboda haka, b shi da wani ƙarfi, kuma b shi da wani mai taimako (da zai iya kre shi daga azbar Allah).

Ayah  86:11  الأية
    +/- -/+  
وَالسَّمَاءِ ذَاتِ الرَّجْعِ
Hausa
 
Ina rantsuwa da sama ma'abũciyar ruwa mai kmwa yana yankẽwa.


Ayah  86:13  الأية
    +/- -/+  


Ayah  86:15  الأية
    +/- -/+  

Ayah  86:16  الأية
    +/- -/+  

Ayah  86:17  الأية
    +/- -/+  
فَمَهِّلِ الْكَافِرِينَ أَمْهِلْهُمْ رُوَيْدًا
Hausa
 
Saboda haka, ka yi wa kafirai jinkiri, ka dakata musu, sannu-sannu. 

EsinIslam.Com Designed & produced by The Awqaf London. Please pray for us